Jean-Noël Amonome
Appearance
Jean-Noël Amonome | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Libreville, 1997 (26/27 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Gabon | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Jean-Noël Amonome (an haife shi a ranar 24 ga watan Disamba 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga kulob ɗin AmaZulu, da kuma tawagar ƙasar Gabon.
Sana'a/Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Amonome ya fara aikinsa da kulob din Gabon FC 105 Libreville, kafin ya koma kulob din AmaZulu na Afirka ta Kudu. Ya tafi aro ga Royal Eagles a shekarar 2020.[1] Ya fara wasansa na ƙwararru tare da Royal Eagles a 1–0 National First Division da nasara akan Jami'ar Pretoria a ranar 15 ga watan Maris 2020.[2]
Ayyukan kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Amonome ya yi wasa a cikin tawagar kasar Gabon a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka da ci 3-0 2021 a kan DR Congo a ranar 25 ga watan Maris 2021.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Jean-Noël Amonome at Soccerway
- Jean-Noël Amonome at National-Football-Teams.com