Jean-Philippe Rameau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jean-Philippe Rameau.

Jean-Philippe Rameau (lafazi: /jan filip ramo/) (an haife shi ran ashirin da biyar ga Satumba a shekara ta 1683, a Dijon - ya mutu ran sha biyu ga Satumba, a shekara ta 1763, a Paris), shi ne mawakin Faransa. Ya rubuta kiɗa mai yawa, ciki har da kantata bakwai, kum da motete huɗu.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.