Jean-Pierre Bemba
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
19 ga Janairu, 2007 - 14 ga Maris, 2019 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Bokada (en) ![]() | ||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Jeannot Bemba Saolona | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Boboto College (en) ![]() | ||
Harsuna |
Faransanci Lingala (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
Movement for the Liberation of the Congo (en) ![]() | ||
jeanpierrebemba.org |




Jean-Pierre Bemba (an haife shi 4 ga Nuwamba 1962) ɗan siyasan Congo ne kuma ɗan majalisar dokoki. Ya yi aiki a matsayin Mataimakin Shugaban Jamhuriyar Demokradiyyar Congo daga 2003 - 2006 kuma yana takarar shugaban ƙasar wanda Joseph Kabila ya gaje shi a zaben Disamba na 2018. [1] [2] [3]