Jump to content

Jeff Gordon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jeff Gordon
Rayuwa
Haihuwa Vallejo (en) Fassara, 4 ga Augusta, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƴan uwa
Abokiyar zama Ingrid Vandebosch (en) Fassara  (2006 -
Karatu
Makaranta Tri-West Hendricks High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a NASCAR team owner (en) Fassara, racing automobile driver (en) Fassara da mai sharhin wasanni
Nauyi 68 kg
Tsayi 1.73 m
Employers 3M (mul) Fassara
Hendrick Motorsports (en) Fassara
IMDb nm0330298
jeffgordon.com
Jeff Gordon
Jeff Gordon

Jeffery Michael "Jeff" Gordon[1] (an haife shi a Vallejo, Kalifoniya, Amurka, ranar 4 ga Agusta, 1971) tsohon mai tseren mota dan Amurka ne. Ya kasance sananne wanda yake tsere a cikin NASCAR Cup Series daga 1992 zuwa 2016 a ƙungiyar Hendrick Motorsports.

Gordon a halin yanzu shine mai watsa shirye-shiryen talabijin na FOX NASCAR kai tsaye.

A lokacin tserensa a cikin NASCAR Cup Series, Gordon ya lashe lambobi hudu a 1995, 1997, 1998 da 2001.[2] Ya kuma samu nasarar lashe tsere 93.[3]

Gordon shima ya mallaki lambar mota ta 48 wacce Jimmie Johnson ya tuka wanda kuma ya lashe gasar 2006, 2007, 2008, 2009, 2010, 2013 da 2016.[4]

  1. NNDB. "Jeff Gordon". Soylent Communications. Retrieved 2010-03-21.
  2. 25 highlights from Jeff Gordon's NASCAR Hall of Fame career. USA Today. Diakses 1 Februari 2019.
  3. "NASCAR Profile – Jeff Gordon". Turner Interactive. Retrieved 12 April 2010..
  4. Will Jeff Gordon Soon Be the Next Owner of Hendrick Motorsports? Richard Thopmson, Alt Driver. Diakses 1 Maret 2019.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]