Jeremiah Hamilton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jeremiah Hamilton
Rayuwa
Haihuwa Haiti, 1800s
Mutuwa Mayu 1875
Makwanci Green-Wood Cemetery (en) Fassara
Sana'a
Sana'a broker (en) Fassara da ɗan kasuwa
jeremiah Hamilton

Jeremiah Hamilton (an haifeshi a shekarar 1806/1807). Ya kasance me kuɗi ne a kasar Amurika wanda ya shahara a fadin kasar. Sannan ɗan dillali ne na kasar amurka wanda ya shahara a cikin kasuwancin sa.

Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifa Jeremiah Hamilton shekara ta (1806) ko kuma (1807).

Aikin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Jeremiah Hamilton

Jeremiah yakasan ce dillali ne wande ake siya da siyarwa a wajansa.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Jeremiah Hamilton

Ya mutu ne a ranar 18 ga watan Mayun shekarar 1875. wanda yana da shekara (67 ko 69). Duniya a iya ƙididdigar mutane.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

1. ^ Smith, James McCune (2006). "Letter from Communipaw" . In John Stauffer (ed.). The Works of James McCune Smith: Black Intellectual and Abolitionist. Oxford UP. ISBN 9780195309614.

"Compare Sam Ward with the only black millionaire in New York, I mean Jerry Hamilton; and it is plain that manhood is a 'nobler ideal' than money. The former has illustrated his people and his country, the other has fled from his identity, (to use the elegant phraseology of Ethiop,) like a dog with a tin kettle tied to his tail! There is, no doubt, dearest Ethiop, that in the language of Scripture, you are 'black, but comely.'"

2. ^ a b c d e f White, Shane (July 25, 2013).

"Gotham's Only Black Millionaire" . The New York Times . Retrieved July 27, 2013.

3. ^ "Hayti" (PDF), Freedom's Journal , June 27, 1828, retrieved July 29, 2013

4. ^ Bernstein, Iver (4 January 1990). The New York City Draft Riots:Their Significance for American Society and Politics in the Age of the Civil War . Oxford University Press. p. 35.

ISBN 978-0-19-992343-4 . Retrieved 29 July 2013.

5. ^ Shane White, Prince of Darkness, The Untold Story of Jeremiah G. Hamilton, Wall Street's First Black Millionaire, St Martins Press, 2015