Jeremy Sarmiento
Appearance
|
| |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Jeremy Leonel Sarmiento Morante | ||||||||||||||||||
| Haihuwa | Madrid, 16 ga Yuni, 2002 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Ecuador | ||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
wing half (en) | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.83 m | ||||||||||||||||||
Jeremy Leonel Sarmiento Morante (an haife shi a ranar 16 ga watan Yunin shekara ta 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan Gaba a rukunin an ƙwallon masu taka Leda a matakin kwararu na biyu a gasar firimiya league da kungiyar Burnley a matsayin Dan aro daga kungiyar da ke a firimiya league Brighton and Hove Albion,da kuma Matsayin dan Ƙwallon Ƙwararrun a kasar Ecuador