Jerin Jaridu a Azerbaijan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Jaridu a Azerbaijan
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Ƙasa Azerbaijan

Akwai kamfanonin jaridu 3500 da ake buga jaridu a kasar Azerbaijan. Mafiya yawansu ana bugasu ne da harshen Azerbaijani. Saura kuma 130 ana buga su da harsunan Rashanci 70, Turanci 50, da sauran harsunan Turkanci, Faransanci, Jamusanci, Larabci, Pasha, Armeniyanci, da sauransu.[1]

Ana ganin jarudun na kasar Azerbaijan a matsayin ingantattu kuma futattu matuka wajen iya kawo labaru masu inganci.[2]

Kasa shine Jeri na jaridun da ake wallafawa a kasar ta Azerbaijan

Jaridu[gyara sashe | gyara masomin]

Wanda ake bugawa kullum[gyara sashe | gyara masomin]

Take Wallafawa Matsayi kirkira Mamallaki Harshe Fuskantarwa Jam'iyyar data goyi bayanta a zaben shugaban kasa na 2013
Crime and Criminal Kullum Broadsheet 2016 Aqil Yusifov Azerbaijani New Azerbaijan Party
Adalat Daily Broadsheet 1990 Agil Abbas Azerbaijani Right-center New Azerbaijan Party
Azadliq Daily Broadsheet 1989 Ganimat Zahid Azerbaijani Left-wing National Council of Democratic Forces
Azerbaycan Kullum Berliner 1918 Gwamnatin Azerbaijan Azerbaijani Right-wing New Azerbaijan Party
Bakinskiy Rabochiy Kullum Broadsheet 1906 Agabak Asgarov Rashanci Right-center New Azerbaijan Party
Bizzim Yol Kullum Broadsheet 2000 Bahaddin Gaziyev Azerbaijani Left-center
Echo Kullum Broadsheet 2001 Rauf Talishinsky Rashanci Liberal
Ekspress]] Kullum Broadsheet 1995 Mushfig Safiyev Azerbaijani Left-center
Kaspi Kullum Broadsheet 1999 Intellekt Azerbaijani Right-center
Khalg Gazeti Kullum Broadsheet 1919 Mahal Ismayilogly Azerbaijani Right-wing New Azerbaijan Party
Khalg Cebhesi Gazeti Kullum Broadsheet 2001 Elchin Mirzabeyli Azerbaijani Left-wing National Council of Democratic Forces
Respublika Kullum Broadsheet 1990 GGwamnatin Azerbaijan Azerbaijani Right-wing, populist New Azerbaijan Party
Sherg Kullum Broadsheet 1996 Akif Ashirli Azerbaijani Right-wing
Tezadlar Kullum Broadsheet 1993 Asif Marzili Azerbaijani Right-wing
Üç nöqta Kullum Broadsheet 1998 Khoshgadam Hidayatgizy Azerbaijani Right-wing
Yeni Musavat Kullum Broadsheet 1989 Rauf Arifoglu Azerbaijani Left-wing, populist National Council of Democratic Forces
Zaman Kullum Broadsheet 1991 Fetullah Gulen Azerbaijani Left-center


Maifita sati-sati[gyara sashe | gyara masomin]

Take Wallafawa Matsayi Kirkira Mamallaki Harshe Fuskantarwa Jam'iyyar data goyi bayanta a zaben shugaban kasa na 2013
Azernews Lahadi Berliner 1997 Fazil Abbasov English Centre-right New Azerbaijan Party
Nedelya Jivaya Gazeta Lahadi Berliner 1997 Unknown Russian Centre-right New Azerbaijan Party

Masu fita na kasa Azerbaijan[gyara sashe | gyara masomin]

 • Lankaran
  • Lankaran
 • Nakhchivan
  • Şərq Qapısı
 • Shaki
  • Shaki
  • Shakinin Sasi
 • Sumgayit
  • 365 Gün

Jaridu na musamman[gyara sashe | gyara masomin]

Wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

 • Futbol+ – Mai kawo labarun wasanni na yau da gobe

Jaridun musamman[gyara sashe | gyara masomin]

 • Ədəbiyyat qəzeti – ana bugawa wata-wata
 • Qoroskop – ana bugawa wata-wata
 • Tumurcuq – ta yara, ana bugawa wata-wata


Takardun rabawa kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

 • Birja – wadda ake rabawa kyauta na sati sati


Sauran jaridu[gyara sashe | gyara masomin]

 • Akinchi (1875–1877) - sati-sati
 • Bauer und Arbeiter (1924) - sati-sati
 • Çeşmə (1991–1995)- Kullum
 • Dövran (1997–2000) - sati-sati
 • Gündəlik Azərbaycan (2005–2007) - Kullum.
 • Istiglal (1932–1934) - Kullum
 • Komanda (2008–2014) - Kullum, jarida mai sharhi kan wasannin Kwallon Kafa
 • Lenins Weg (1932–1936) - sati-sati
 • Müxalifət (1991–2007) - Kullum
 • Zerkalo (1990–2014) - Kullum

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. List of newspapers in Azerbaijan Archived 2013-04-11 at Archive.today
 2. "Mətbuat Şurası "reket qəzetlər"in yeni siyahısını açıqadı - SİYAHI". news.milli.az (in Azerbaijani). Retrieved 8 August 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)