Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ɗan musa
Appearance
Karamar Hukumar Dan-Musa ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Dan ali
- Dan alkima
- Dan musa a
- Dan musa b
- Dandire 'b'
- Dandire a
- Mai dabino a
- Mai dabino b
- Mara
- Yan-tumaki a
- Yan-tumaki b