Jump to content

Dan-Musa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dan-Musa

Wuri
Map
 12°15′50″N 7°20′02″E / 12.2639°N 7.3339°E / 12.2639; 7.3339
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 792 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Dan Musa karamar hukuma ce dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Nijeriya. Hedikwatarta tana a cikin garin Dan-Musa, sannan kuma tana da fadin yanki da ya kai 792 km2 da kuma yawan jama'ar da ya kai 113,691 a lissafin kidayar shekara ta 2006. Lambar akwatin gidan wayar yankin ita ce 821.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on October 7, 2009. Retrieved 2009-10-20.