Batsari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgBatsari

Wuri
 12°45′10″N 7°14′31″E / 12.7528°N 7.2419°E / 12.7528; 7.2419
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,107 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1989
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Batsari karamar hukuma ce dake a Jihar Katsina, Nijeriya. cibiyar garin na babban birnin Batsari wanda kauyuka da dama ke karkashinta. Mafi akasarin mutanen Batsari Musulmai ne, kuma Hausawa da Rumawa ne.

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

An samar da karamar hukumar Batsari a shekarar 1989, Batsari gari ne na hausa-Rumawa kuma mabiya addinin musulunci.

Kauyukan Batsari[gyara sashe | Gyara masomin]

Abadau

Yan gayya

Dan Geza

Darini

Karane

Kandawa

Garwa

Gangarar-Rumah

Tattalin arziki[gyara sashe | Gyara masomin]

Karamar hukumar Batsari sun dogara ne da noma da kiwo.


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]