Sandamu
Appearance
Sandamu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,418 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Sandamu ƙaramar Hukuma ce dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Najeriya. Sandamu tana kusa da garin Daura wanda babu nisa a tsakanin su. Basu da yawan mutane sosai amma duk da haka suna ƙoƙari wajen kasuwanci da neman na kansu.