Zango (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zango

Wuri
Map
 12°56′00″N 8°32′00″E / 12.9333°N 8.5333°E / 12.9333; 8.5333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Yawan mutane
Faɗi 154,743 (2006)
• Yawan mutane 257.48 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 601 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 824
Kasancewa a yanki na lokaci

Zango Karamar Hukuma ce dake a arewacin Jihar Katsina, Arewa maso yamman Nijeriya.

Zango tana akan layi na 12°56'00" N, 8°32'00" E da 12'933°N, 8°533E

Tana da fadin ƙasa na 601 km² da yawan jama'a 154,743 a kidayar shekarar 2006.

Lambar akwatin gidan yankin itace 824.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on October 7, 2009. Retrieved 2009-10-20.