Kankia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kankia

Wuri
Map
 12°28′00″N 7°48′00″E / 12.4667°N 7.8°E / 12.4667; 7.8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 824 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Kankia (ko Kankiya ) karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Kankia akan babbar hanyar A9 mai lamba 12°32′57″N 7°49′31″E. Tana da yanki na 824 km² da yawan jama'a 151,434 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 822.

Karamar Hukuma ce a jihar Katsina, Najeriya . Hedikwatarta tana cikin garin Kankia a Arewacin a kan babbar hanyar Katsina zuwa kano. A9 a12°32′57″N 7°49′31″E / 12.54917°N 7.82528°E / 12.54917; 7.82528 .

Tana da yanki na 824 km² da da yawan jama'a 151,434 a ƙidayar 2006.

Lambar ofishin sakonni na yankin ita ce 822.[1]

Gundumomin Karamar Hukumar Kankia[gyara sashe | gyara masomin]

Jerin gundumimin dake karamar hukumar Kankia.

 • Galadima 'A'
 • Galadima 'B'
 • Kafin-soli
 • Tafashiya/Nasarawa
 • Kunduru/Gyaza
 • Fakuwa/Kafin Dangi
 • Sukuntuni
 • Rimaye
 • Gachi
 • Tsa/Magam

Unguwannin da ke cikin garin Kankia[gyara sashe | gyara masomin]

 • Gachi
 • Kanti
 • Sabuwar Abuja
 • Zango
 • Sabon Birni
 • Lowcost Katsina Road
 • Lowcost Kano Road
 • Bakin Kasuwa
 • Kofar Gabas
 • Kofar Yamma
 • Unguwar Runji
 • Unguwar Kanawa
 • Masaku
 • Mallawa
 • Rahawa
 • Gurara
 • Layi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20