Kusada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgKusada

Wuri
 12°28′00″N 7°59′00″E / 12.4667°N 7.9833°E / 12.4667; 7.9833
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 390 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Kusada karamar hukuma ce dake a Jihar Katsina, Arewa maso yamman Nijeriya.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Kusada “ kusada ɗan gari kusa da kano”[1]         

Kusada ƙaramin gari ne, saidai ya samu ɗaurin gindi daga manyan garuruwa. A da yana ƙarƙashin ƙaramar hukumar kankiya ne, sai dai a halin yanzu yana matsayi ƙaramar hukumar kansa[2].

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

An sama saɓani game da tarihin kafuwar garin, ance wani maharbi ne ya kafa ƴan bukkoki tare da iyalansa a shekaru ɗari uku da suka wuce. A wni ƙaulin ance wasu malamai ne da suka fito daga kano da katsina suka kafa sansani a kusada wata ƙorama[2].

A wnani zancen, ance an samu garin kusada ne daga wani kirari “Kusada ɗan Gari Kusa da kano” saboda kalmar KU-SA-DA daga masu sarautan kure, ana iya tunawa sarkin katsina Abubakar ne ya naɗa ƙanensa Muhammadu a matsayin Hakimin ƙaramar Hukumar shekaru Ɗari da sittin da suka Shuɗe[3].

Biblio[gyara sashe | Gyara masomin]

Tarihi, Hukumar Binciken. (1996). Danwaire : gwanki sha bara. Hukumar Binciken Tarihi da Kyautata Al'adu ta Jihar Katsina. Katsina: [Dab'in Lamp?]. ISBN 978-2105-93-7. OCLC 59226530.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Tarihi, Hukumar Binciken. (1996). Danwaire : gwanki sha bara. Hukumar Binciken Tarihi da Kyautata Al'adu ta Jihar Katsina. Katsina: [Dab'in Lamp?]. p45. . ISBN 978-2105-93-7.
  2. 2.0 2.1 Tarihi, Hukumar Binciken. (1996). Danwaire : gwanki sha bara. Hukumar Binciken Tarihi da Kyautata Al'adu ta Jihar Katsina. Katsina: [Dab'in Lamp?]. p. 46. ISBN 978-2105-93-7
  3. Tarihi, Hukumar Binciken. (1996). Danwaire : gwanki sha bara. Hukumar Binciken Tarihi da Kyautata Al'adu ta Jihar Katsina. Katsina: [Dab'in Lamp?]. pp. 46-48. ISBN 978-2105-93-7.