Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ƙafur
Appearance
Karamar Hukumar Ƙafur ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Dantutture
- Dutsin kura/kanya
- Gamzago
- Gozaki
- Kafur
- Mahuta
- Masari
- Sabuwar kasa
- Yari bori
- Yartalata/rigoji