Ƙafur
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Katsina | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 136,813 (1991) | |||
| • Yawan mutane | 123.7 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,106 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Ƙafur Gari ne kuma ƙaramar Hukuma cikin kananan hukumomi dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Najeriya. Kuma gari ne mai matuƙar tarihi a jihar Katsina. Tana da yanki mai nisan kilomita 1,1062 da kuma yawan jama'a 202,884 a kidayar 2006.[1]
Mazaɓun Ƙaramar hukumar kafur
[gyara sashe | gyara masomin]- Dutsenkura Kanya
- Gozaki
- Sabuwar ƙasa
- Ƙafur
- Yari bori
- Masari
- Mahuta
- Gamzag
- Rigoji Yar talata
- Dankanjiba
Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Kafur tana fuskantar yanayi na wurare masu zafi na savanna tare da lokacin dumi, damina da rani. Matsakaicin zafin jiki na shekara shine 63°, tare da inci 165 na ruwan sama a shekara. Yanayin ya bushe na kwanaki 240, tare da matsakaicin zafi.[2][3]
