Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Kankia
Appearance
Karamar Hukumar Kankia ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Gachi
- Galadima 'a'
- Galadima 'b'
- Kafin dangi/fakuwa
- Kafinsoli
- Kunduru/gyaza
- Magam/tsa
- Rimaye
- Sukuntuni
- Tafashiya/nasarawa