Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ungogo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ƙaramar hukumar Ungogo Ta jahar Kano Tanada mazabu guda goma sha Daya (11) Ga jerin sunayensu kamar haka[1]

  1. Bachirawa,
  2. Gayawa,
  3. Kadawa,
  4. Karo,
  5. Panisau,
  6. Rangaza,
  7. Rijiyar zaki,
  8. Tudun fulani,
  9. Ungogo,
  10. Yadakunya,
  11. Zango.