Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Zango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar Hukumar Zango (Nijeriya) ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda (10) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su nan kamar haka;[1]

  1. Dargage
  2. Garni
  3. Gwamba
  4. Kanda
  5. Kawarin kudi
  6. Kawarin malawamai
  7. Rogogo/cidari
  8. Sara
  9. Yardaje
  10. Zango
  1. https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Zango