Jerin asibitoci a Jihar Edo
Appearance
Wannan jeri ne na asibitocin jihar Edo a Najeriya da aka haɗa su bisa yanayin mallakarsu kuma aka ware su da sunan asibiti.
Tarayya
[gyara sashe | gyara masomin]- Federal Neuro-psychiatric, Benin City
- Irua Specialist Teaching Hospital
- Asibitin koyarwa na Jami'ar Benin
- Stella Obasanjo Asibitin Mata da Yara, Benin
Jiha
[gyara sashe | gyara masomin]- Edo Specialist Hospital, Benin City
- Central Hospital Benin, Benin City [1]
- Babban asibitin Uromi, Uromi
- General Hospital, Auchi [2]
Private
[gyara sashe | gyara masomin]- Fasto Chris Oyakhilome Teaching Hospital, Okada, tsohon asibitin koyarwa na jami'ar Igbinedion
- Asibitin Lily, Benin City [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Benin Central Hospital: Controversy as Government, Oshiomhole, PDP trade issues". Vanguard News (in Turanci). 2017-08-05. Retrieved 2022-04-30.
- ↑ "Only three out of 34 state hospitals in Edo functioning – NMA". Punch Newspapers (in Turanci). 2018-04-18. Retrieved 2022-04-30.
- ↑ "Nigeria: List of Medical Facilities". GOV.UK (in Turanci). Retrieved 2022-04-30.