Jerin mataimakan gwamnonin Jihar Jigawa
Appearance
Jerin mataimakan gwamnonin Jihar Jigawa | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Wannan shine jerin sunayen mataimakan gwamnonin jihar Jigawa.
An kafa jihar Jigawa a ranar 27 ga watan Agusta 1991, lokacin da ta balle daga jihar Kano .
Suna | Take | Farawa | Barin ofis | Jam'iyya | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Ibrahim Hassan Hadejia | Mataimakin Gwamna | 29 ga Mayu, 1999 | 29 ga Mayu 2007 | APP ; ANPP | Ya yi aiki a matsayin mataimakin Saminu Turaki (Ibrahim Shehu Kwatalo da Sanata Ubali Shittu mataimakan gwamnoni ne da suka yi murabus kafin a nada Ibrahim Hassan) na wa'adi biyu. |
Ahmad Mahmud | Mataimakin Gwamna | 29 ga Mayu 2007 | 29 ga Mayu, 2015 | PDP | |
Ibrahim Hassan Hadejia | Mataimakin Gwamna | 29 ga Mayu, 2015 | 29 ga Mayu, 2019 | APC | Ya yi aiki a matsayin mataimakin Mohammed Badaru Abubakar na wa'adi daya |
Umar Namadi | Mataimakin Gwamna | 29 ga Mayu, 2019 | Mai ci | APC |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- "Nigerian Federal States". WorldStatesmen. Retrieved 2009-11-30.