Jerin sunayen gwanonin jihar nasarawa
Appearance
jerin Sunayen masu gudanar da mulki da gwamnonin jihar Nasarawa. an ƙirƙiri Jihar ne a ranar 1 ga Oktoba, 1996 lokacin da aka rabata da jihar Filato.
Suna | mukami | Shiga ofis | Barin Ofis | jam'iyya | Karin bayani |
---|---|---|---|---|---|
Abdullahi Ibrahim | mai Gudanarwa | 7 October 1996 | 6 August 1998 | soja | |
Bala Mande | mai Gudanarwa | 6 August 1998 | 29 May 1999 | Soja | |
Abdullahi Adamu[1] | Gwamna | 29 May 1999 | 29 May 2007 | PDP | |
Aliyu Doma[2] | Gwamna | 29 May 2007 | May 2011 | PDP | |
Umaru Tanko Al-Makura | Gwamna | May 2011 | May 2019 | CPC | |
Abdullahi Sule[3][4] | Gwamna | May 29, 2019 | Incumbent | APC |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Profile". Abdullahi Adamu. April 7, 2013. Archived from the original on June 12, 2023. Retrieved June 12, 2023.
- ↑ "Governor Aliyu Akwe Doma of Nasarawa State". Nigeria Governors Forum. Retrieved 2010-01-18.
- ↑ Obichie, Buchi (2019-03-11). "INEC declares APC's Abdullahi Sule winner of Nasarawa guber election". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2019-06-25.
- ↑ Muhammad, Ibraheem Hamza; Lafia (11 March 2019). "INEC declares APC's Abdullahi Sule Governor-elect in Nasarawa". Daily Trust. Archived from the original on 23 March 2019. Retrieved 12 March 2019.