Jesús Mena
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Mexico |
| Country for sport (en) | Mexico |
| Suna | Jesús |
| Sunan dangi |
Mena (mul) |
| Shekarun haihuwa | 28 Mayu 1968 |
| Wurin haihuwa |
Gómez Palacio (en) |
| Harsuna | Yaren Sifen |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
| Wasa |
diving (en) |
| Participant in (en) |
Wasannin Olympics na Barcelona da diving at the 1988 Summer Olympics – men's 10 metre platform (en) |
Jesús Mena Campos (an haife shi ranar 28 ga watan Mayun 1968 a Gómez Palacio, Durango) tsohon mai nutsewa ne na Mexico.
A gasar Olympics ta farko a cikin shekarar 1988 ya lashe lambar tagulla a gasar dandali na mita 10, yayin da kuma ya zo na bakwai a gasar allo na mita 3.
Wasansa na ƙarshe na Olympics ya zo ne a cikin shekarar 1992 inda ya sanya na goma sha biyu a cikin nutsewar dandali. Ya ɗauki tuta a bukin buɗe wasannin Barcelona na shekarar 1992.