Jump to content

Jimmy Allen (1913)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jimmy Allen (1913)
Rayuwa
Haihuwa Amble (en) Fassara, 18 ga Augusta, 1913
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa Hammersmith (en) Fassara, 1979
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Huddersfield Town A.F.C. (en) Fassara1934-193510
  Queens Park Rangers F.C. (en) Fassara1935-1937441
Leyton Orient F.C. (en) Fassara1937-193850
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
jimmy
jimmy allen

Jimmy Allen (an haife shi a shekara ta 1913 - ya mutu a shekara ta 1979) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.

jimmy Allen an haifevshi a wani gari ambule,a kasar burtaniya, 18 ga watan Augusta ,1913,dan wasan kwallo kafa Ne Na kungiyar Northumberland, data bisani ya koma kungiyar kwallon kafa ta Huddersfield ,a watan Maris shekarar 1934,ya koma kungiyar kwallon kafa ta quens park rangers (QPR) a shekarar 1935,daga man ya rattaba hannu DA kunkiyar Leyton orient a shekarar 1937,Allen ya mutu a hammatian a shekarar 1979

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


1-https://en.m.wikipedia.org/wiki/Jimmy_Allen_(footballer,_born_1913)#cite_ref-Kaufman02_1-3