Jimoh Ojugbele
Appearance
Jimoh Ojugbele ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai ta tarayya, mai wakiltar mazaɓar Ado-Odo/Ota na jihar Ogun a majalisar wakilai ta ƙasa ta 9. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Olawin, Oludare (2022-06-20). "Ogun Reps member, Ojugbele goes to court over Ado-Odo/Ota APC ticket". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
- ↑ Taoheed, Adegbite (2022-06-21). "House of Rep member sues APC, INEC, co-aspirant over party ticket in Ogun". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.