Joël Monteiro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joël Monteiro
Rayuwa
Haihuwa Sion (en) Fassara, 5 ga Augusta, 1999 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Joël Almada Monteiro (an haifeshi ranar 5 ga watan Agusta, 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Switzerland wanda ke bugawa a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Young Boys ta Swiss Super League.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]