Joaquim Adão
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Joao Joaquim Adão | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Fribourg (mul) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Switzerland Angola | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 75 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||


Joaquim Adão Lungieki João (an haife shi a ranar goma sha huɗu 14 ga watan Yuli, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da biyu 1992)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Switzerland wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Petro de Luanda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida. [2]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]
An ba Adão aro ga kulob din Premier na Scotland Heart of Midlothian a cikin watan Janairu, shekara ta alif dubu biyu da goma sha takwas 2018.[3]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Adão ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Angola a ranar biyar 5 ga watan Maris, shekarar alif dubu biyu da goma sha huɗu 2014, a wasan da suka tashi kunnen doki ma'na ɗaya da ɗaya 1-1– da Mozambique. [4] Yana cikin rukunin farawa kuma ya buga wasan gaba daya. [4]
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Joaquim Adão at National-Football-Teams.com
- Joaquim Adão at Soccerway
- Joaquim Adão at FootballDatabase.eu
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ http://www.fcsion.ch/index.php?r=site/ player&IDPage=69&IDPlayer=58
- ↑ Joaquim Adão at Soccerway
- ↑ "Joaquim Adao: Hearts sign FC Sion on loan until the summer" . BBC Sport . BBC. 31 January 2018. Retrieved 31 January 2018.
- ↑ 4.0 4.1 "Mozambique vs. Angola (1:1)" . National Football Teams. Retrieved 16 Aug 2014.Empty citation (help)