Jump to content

Joel Baraye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joel Baraye
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 5 ga Janairu, 1997 (27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Brescia Calcio (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Joel Baraye (an haife shi ne a ranar 5 ga watan Janairun shekara ta alif dari tara da casa'in da bakwai 1997), ya kasance shi ne dan wasan kwallon kafa ta Senegal wanda ke taka leda a Italiya don Avellino a matsayin aro daga Padova.

Ya fara buga wasan farko a gasar Serie B don Brescia a ranar 17 ga watan Mayun shekara ta 2014 a wasa da Varese.

A ranar 30 ga watan Janairun shekara tab 2018 ya koma Carrarese a matsayin aro.

A ranar 25 ga watan Agustan shekara ta 2018, Catania ya sanya hannu, a cikin yarjejeniyar wucin gadi.

A ranar 16 ga watan Yulin shekara ta 2019, Padova ya sanya hannu kan lamuni tare da wajibcin saya.

A ranar 5 ga watan Oktoba shekara ta 2020 ya shiga Salernitana a matsayin aro. Idan da wasu sharuda aka cika, da Salernitana ya zama wajibi ya sayi hakkinsa a karshen rancen.

A ranar 7 ga watan Janairu shekara ta 2021 ya tafi Avellino a matsayin aro.

External links[edit]

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Joel Baraye at WorldFootball.net