Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Johannes MaritzRayuwa Haihuwa
Windhoek , 20 Disamba 1990 (33 shekaru) ƙasa
Namibiya Sana'a Sana'a
Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics Records Specialty
Criterion
Data
M
Personal marks Specialty
Place
Data
M
johannes maritz
Johannes Gerhardus Maritz (an haife shi ranar 20 ga watan Disamba 1990) ɗan ƙasar Namibia ne.[ 1] Ya halarci gasar tseren mita 400 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2015 da aka yi a birnin Beijing, ba tare da samun damar zuwa wasan kusa dana karshe ba a gasar.[ 2] Mafi kyawun sa na sirri a cikin tseren na mita 400 shine 50.14 da aka saita a cikin Potchefstroom a cikin shekarar 2015.[ 3]
Shekara
Gasa
Wuri
Matsayi
Taron
Bayanan kula
Representing Samfuri:NAM
2009
African Junior Championships
Bambous, Mauritius
3rd
110 m hurdles (99 cm)
14.73
3rd
400 m hurdles
52.61
2011
Universiade
Shenzhen, China
23rd (h)
400 m hurdles
51.94
13th (h)
4 × 100 m relay
41.51
2013
Universiade
Kazan, Russia
16th (h)
400 m hurdles
52.18
2014
African Championships
Marrakech, Morocco
5th
400 m hurdles
50.38
2015
World Championships
Beijing, China
37th (h)
400 m hurdles
51.10
African Games
Brazzaville, Republic of the Congo
10th (h)
400 m hurdles
51.20
2016
African Championships
Durban, South Africa
8th (h)
400 m hurdles
51.24
2017
Universiade
Taipei, Taiwan
11th (sf)
400 m hurdles
50.59
2018
Commonwealth Games
Gold Coast , Australia
13th (h)
400 m hurdles
50.41
African Championships
Asaba, Nigeria
10th (h)
400 m hurdles
51.60
9th (h)
4 × 400 m relay
3:11.53
↑ "2018 CWG bio" . Retrieved 24 April 2018.
↑ 2013 Universiade profile
↑ "Johannes Maritz" . IAAF. 30 August 2015.
Retrieved 30 August 2015.