Jump to content

Johnson Amoah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Johnson Amoah
Rayuwa
Haihuwa Nkoranza, 15 ga Augusta, 1940 (84 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

 

Johnson O. Amoah (an haife shi a ranar 15 ga watan Agustan shekara ta 1940)[1] ɗan wasan Ghana ne.[2][3] Ya yi takara a wasan tsalle sau uku (Triple jump) na maza a Gasar Olympics ta lokacin bazara ta shekarar 1968 da kuma ta shekarar 1972 na bazara. [4]

  1. Johnson Amoah at Olympedia
  2. "Ghana clinging to Olympic dream". BBC News. 8 April 2011. Retrieved 26 June 2013.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Johnson Amoah Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 December 2017.
  4. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Johnson Amoah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 24 December 2017.