Johnson Jakande Tinubu Park
Appearance
Johnson Jakande Tinubu Park | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Legas |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ikeja |
Coordinates | 6°36′55″N 3°21′50″E / 6.615213°N 3.363948°E |
Contact | |
Address | by House of Assembly beside Lagos State Secretariat Alausa, 100001, Ikeja |
|
Johnson Jakande Tinubu Park lambu ne da ke kusa da Ikeja, Legas. Dajin wanda gwamnan jihar Legas ya hukumarr a watan Disambar, 2017, wurin shakatawa ne da ke kusa da ofishin gwamna da majalisar dokokin jihar Legas da kuma sakatariyar jihar. Wurin shaƙatawa yawanci yana cike da aiki sosai a lokacin bukukuwa, amma a ranar aiki na yau da kullun da kuma lokacin ƙarshen mako, mazauna da galibin ma'aikata a cikin muhalli suna ziyartar wurin shaƙatawa don shaƙatawa da sake yin mu'amala.[ana buƙatar hujja]