Jokub kiwor
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Jakub Piotr Kiwior | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Tychy (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Poland | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa |
polski (mul) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
polski (mul) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Lamban wasa |
15 4 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.89 m | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Jakub kiwor (An haife shi 15 ga watan Fabrairu, 2000) ɗan wasan kwallon kafa ne, wanda ke bugawa ƙasar Poland da ƙungiyar kwallon kafa ta Arsenal wasa, a matsayin mai buga gefen hagu na baya.
Aikin shi na kungiya
[gyara sashe | gyara masomin]jokub kiwor ya Fara buga kwallo tun yana shekara bakwai 7, tare da kungiyar Pukks,tychy, sanan da ga bisani ya koma kungiyar GKS tychy a shekarar 2012, ya Fara buga kwallo a matakin kwararu a shekarar 2017, jokub kiwir Yayi kungiyoyi da Dana,kafin man ya kulla yarjejeniya DA kungiyar Arsenal ta kasar ingila a shekarar 2023.
Rayuwarshi ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]jokub kiwor ya sanar DA auransa DA anaryarsa Claudia a shekarar 2023
Nasarorinsa
[gyara sashe | gyara masomin]1-FA Community shield 2023
2-gwarzan dan wasan 11 Na kofin kasar Slovak a shekarar 2020-2021