Giuseppe "José" Pancetti (an haifeshi a ranar 18 ga watan Yuni,shekarata alif 1902 zuwa ranar 10 ga watan Fabrairu,shekarata alif 1958) ya kasance mai zane-zane na zamani na Brazil.