Jump to content

José Robinson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
José Robinson
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Mexico
Suna José (en) Fassara
Sunan dangi Robinson
Shekarun haihuwa 14 ga Faburairu, 1945
Wurin haihuwa Reynosa (en) Fassara
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 1968 Summer Olympics (en) Fassara, 1972 Summer Olympics (en) Fassara da 1964 Summer Olympics (en) Fassara

José de Jesús Robinson González (an haife shi ranar 14 ga watan Fabrairun 1945 a Reynosa, Tamaulipas) tsohon mai nutsewa ne na Mexico wanda ya fafata a gasar Olympics ta bazarar 1964, a Gasar Olympics ta bazarar 1968, kuma a Gasar Olympics ta bazarar 1972. [1]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "José Robinson". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 18 May 2012.