Jump to content

Joseph Tchao Kokou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joseph Tchao Kokou
Rayuwa
Haihuwa Kpalimé, 1 ga Janairu, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2007-
Kozah Football Club Sports Association (en) Fassara2008-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 1

Joseph Tchao Kokou (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu 1990 a Kpalimé) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Togo, wanda ke bugawa ASKO Kara wasa. [1]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Shi memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Togo,[2] wanda ya sami kiransa na farko a watan Yuni 2006 don neman cancantar zuwa gasar cin kofin Afirka na shekarar 2008 [3] kuma ya gabatar da ƙungiyar a gasar UEMOA 2007.[4] Ya buga wasansa na farko a ranar 6 ga watan Nuwamba 2009 da kungiyar kwallon kafa ta Bahrain.[5]

  1. "Joseph Tchao Kokou - Goal.com" . Goal.com (in German). Retrieved 2018-05-22.
  2. "FIFA-Turniere Spieler & Trainer - Tchao Joseph KOKOU" . FIFA.com (in German). Archived from the original on April 6, 2012. Retrieved 2018-05-22.
  3. "RFI - Les sélections pour la 5e journée éliminatoire de la CAN". Archived from the original on 2018-05-22. Retrieved 2023-04-08.
  4. "Tournoi de l'UEMOA 2007" . RSSSF. Retrieved 2018-05-22.
  5. Photo from AP Photo [permanent dead link ]