Jump to content

Josephine Nkrumah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Josephine Nkrumah
Rayuwa
Karatu
Makaranta International Maritime Law Institute (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Lauya

Josephine Nkrumah lauya ce ta Ghana wacce a halin yanzu ke aiki a matsayin shugabar Hukumar Ilimi ta Kasa a Ghana.[1] [2][3][4]

Nkrumah tana da digiri na farko a fannin shari'a da Faransanci daga Jami'ar Ghana, Legon.[5] An kira ta zuwa Ghana Bar a watan Fabrairun shekara ta 1997. Har ila yau, tana da digiri na Master's of Law (LLM) daga Cibiyar Shari'ar Ruwa ta Duniya (IMO), Malta, ƙwararre a Dokar Ruwa.[6]

John Mahama ne ya nada Nkrumah ya zama mataimakin shugaban Hukumar Ilimi ta Kasa (NCCE) a Ghana a shekarar 2015 a matsayin mai kula da Kudi da Gudanarwa.[7] Daga baya John Mahama ya inganta ta don zama Shugaban Hukumar Ilimi ta Kasa a Ghana a shekarar 2016 bayan an nada shugaban.Charlotte Osei a matsayin Shugaban Hukumar Zabe.[8][9]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "NCCE outlines plans to vamp up education against stigmatisation of recovered Covid-19 patients". MyJoyOnline.com (in Turanci). 2020-06-27. Retrieved 2020-11-20.
  2. "NCCE receives 50 cars, ¢2.517m support from government for its Covid-19 public education". MyJoyOnline.com (in Turanci). 2020-06-12. Retrieved 2020-11-20.
  3. "NCCE Boss Explains December Referendum". DailyGuide Network (in Turanci). 2019-11-07. Retrieved 2020-11-20.
  4. "Arrest Adamant COVID-19 MPs For Going To Parliament – NCCE Boss". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-11-21.
  5. "Mahama Appoints Joseph & Josephine Heads of CHRAJ, NCCE". News Ghana (in Turanci). 2016-12-20. Retrieved 2020-11-20.
  6. "NKRUMAH, Josephine". IMO International Maritime Law Institute (IMLI) (in Turanci). Retrieved 2020-11-20.
  7. "Mahama appoints Joseph and Josephine as CHRAJ, NCCE bosses". MyJoyOnline.com (in Turanci). 2016-12-20. Retrieved 2020-11-20.
  8. "President Mahama swears in new bosses for CHRAJ and NCCE". Pulse Ghana (in Turanci). 2016-12-20. Retrieved 2020-11-20.
  9. Dogbevi, Emmanuel (2016-12-20). "President Mahama swears-in new CHRAJ, NCCE heads". Ghana Business News (in Turanci). Retrieved 2020-11-20.