Joyce Joseph Malfil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joyce Joseph Malfil
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 20 century
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara

Joyce Joseph Malfil ta kasan ce yar wasan wasan Taekwondo ce' yar Najeriya da ke fafatawa a manyan rukunin mata. Ta lashe lambar tagulla a Gasar Wasannin Afirka na 2011 a cikin +73 kilogiram na.

Aikin wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

Joyce ta halarci wasannin Afirka na 2011 da aka gudanar a Maputo, Mozambique a cikin 73 kg, ta lashe lambar tagulla.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "TaekwondoData JJ Malfil". TaekwondoData (in Turanci). Retrieved 2021-05-24.