Juba II

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Juba II
King of Mauritania (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Hippo Regius (en) Fassara, 52 "BCE"
ƙasa Numidia
Romawa na Da
Mutuwa Tipasa in Mauretania (en) Fassara, 23
Ƴan uwa
Mahaifi Juba I
Abokiyar zama Cleopatra Selene II (en) Fassara
Glaphyra (en) Fassara
Yara
Karatu
Harsuna Ancient Greek (en) Fassara
Sana'a
Sana'a marubuci, Masanin tarihi, ɗan siyasa da scholar (en) Fassara
Wurin aiki Mauretania (en) Fassara
Juba II of Numidia burial place.
Getulia karkashin mulkin Juba II
Tsabar kudin Juba II

Juba II sarki ne na Numidia. Ya rayu daga 52 ko 50 BC zuwa AD 23.

Matarsa ita ce Cleopatra Selene II. Ta kasance ƴar Sarauniya Cleopatra VII ta Misira da Mark Antony.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya mutu a Mauretania.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]