Julor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Julor
Asali
Ƙasar asali Ghana
Characteristics

Julor fim ne na ƙasar Ghana da aka shirya shi a shekarar 2019 wanda mai shirya fim Justice Ornan Abadah ya ba da umarni.[1]

Labarin fim[gyara sashe | gyara masomin]

Haruna da Agnes suna cikin rashin jin daɗi auren su.[2] Wani barawo ne ya shiga gidansu, wanda hakan ya sa ma’auratan suka tona asirinsu.[3][4]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jeffery Nortey
  • Anthony Woode
  • Sitsofe Tsikor
  • Ben Affat

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Movie Review: 'JULOR' - When A Thief Comes At Night". GhMovieFreak (in Turanci). 2019-10-21. Retrieved 2019-11-05.
  2. "Movie Review: 'JULOR' - When A Thief Comes At Night". GhMovieFreak (in Turanci). 2019-10-21. Retrieved 2019-11-05.
  3. "Julor successfully premiered at Silverbird Cinemas". www.ghanaweb.com (in Turanci). Archived from the original on 2019-11-05. Retrieved 2019-11-05.
  4. "Julor Movie successfully premiered at Silverbird Cinemas". ODARTEY GH (in Turanci). 2019-10-24. Archived from the original on 2019-10-26. Retrieved 2019-11-05.