Jump to content

Jurriën Timber

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Jurrien timber)
Jurriën Timber
Rayuwa
Cikakken suna Jurriën David Norman Timber
Haihuwa Utrecht (en) Fassara, 17 ga Yuni, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Harshen uwa Dutch (en) Fassara
Ƴan uwa
Ahali Quinten Timber
Karatu
Harsuna Dutch (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Jong Ajax (en) Fassara2018-2021390
AFC Ajax (en) Fassara2019-14 ga Yuli, 2023856
Arsenal FC14 ga Yuli, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.79 m

Jurriën David Norman Timber (an haife shi 17 Yuni 2001) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Netherlands. Galibi dan wasan baya na tsakiya, kuma yana iya taka leda a matsayin mai tsaron baya na dama.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.