Quinten Timber

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Quinten Timber
Rayuwa
Haihuwa Utrecht (en) Fassara, 17 ga Yuni, 2001 (22 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Ƴan uwa
Ahali Jurriën Timber
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Jong Ajax (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.77 m

Quinten Timber Quinten Ryan Crispito Timber haifaffen 17 ga Yuni 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin mai tsakiyar wallon Eredivisie Feyenoord da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa 'yan ƙasa da shekara 21. Shi ɗan'uwan tagwaye ne na Jurriën Timber kuma suna da ɗan'uwana, Dylan Timber, dukkansu ƙwararrun ƴan ƙwallon ƙafa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]