Justin Anderson (basketball)
Justin Anderson (basketball) | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Montross (en) , 19 Nuwamba, 1993 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Makaranta |
Montrose Christian School (en) University of Virginia (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | shooting guard (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 228 lb | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 198 cm |
Justin Lamar Anderson (an haife shi ranar 19 ga watan Nuwamban shekara ta alif dari tara da casa'in da uku miladiyya 1993). Ƙwararren dan wasan kwallon kwando ne na Amurka. Ya buga wasan kwando na kwaleji a Virginia Cavaliers kafin a zaɓe shi acikin jerin 'yan wasan kasa da 21 na gaba daya a cikin daftarin NBA na 2015 ta Dallas Mavericks.[1][2] Bayan ya kwashe shekara daya da rabi tare da Mavericks, an yi cinikin Anderson da Philadelphia 76ers a watan Fabrairu 2017. Acikin watan Yulin 2018, ya koma kungiyar Atlanta Hawks, sannan yayi wasa ga Brooklyn Nets a shekara ta 2020.
Farkon Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Anderson ya kasance ɗa ga Kim da Edward Anderson II. Yana da 'yar uwa Eurisha, da kuma wa Edward III, wanda ke wasan kwallon kwando a Jami'ar Mary Washington.[3]
Wasan kwando
[gyara sashe | gyara masomin]Anderson ya halarci makarantar Montrose Christian School inda yake da matsaikin point 17.8, 4.7 rebounds, agaji 3.0, 1.8 steals da kuma kariya 1.6 dangane da wasanni sannan kuma ya lashe lambobin yabo da dama, daga cikinsu akwai, dan wasa na musamman na shekara wato Gatorade Maryland Boys Basketball Player of the Year. Ya kasance daga cikin 'yan wasa 100 na saman jadawalin ESPN da kuma Rivals.com.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "MAVS SELECT JUSTIN ANDERSON 21ST, SATNAM SINGH 52ND IN NBA DRAFT". Mavs.com. June 25, 2015. Archived from the originalon June 27, 2015. Retrieved June 27, 2015.
- ↑ "Mavericks select Justin Anderson with No. 21 pick in 2015 NBA draft". SI.com. Sports Illustrated. June 25, 2015. Retrieved June 25, 2015.
- ↑ 3.0 3.1 "Justin Anderson bio". VirginiaSports.com. Retrieved November 21, 2015.