Jump to content

Justin Omoregie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Justin Omoregie
Rayuwa
Haihuwa 21 Satumba 2003 (21 shekaru)
ƙasa Austriya
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
dan wasan kwalon kafa
Justin Omoregie
Justin Omoregie
Justin Omoregie

Justin Omoregie (an haife shi ranar 21 ga watan Satumba, 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Ostiriya  Red Bull Salzburg.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.