Kaduna ta Kudu
Appearance
Kaduna ta Kudu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 59 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Kaduna South local government (en) | |||
Gangar majalisa | Kaduna South legislative council (en) |
Kaduna ta Kudu karamar hukuma ce dake jihar Kaduna, Najeriya.babbar unguwar ta itace Makera. Akwai unguwanni kamar su barnawa,Tudun wada,Television, Kakuri, unguwar mu’azu, kabala west, sabon gari, badikko, unguwar sunusi da kurmin mashi.tana da tsayin kilomita 46.2.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Kuma kamar ko ina a garin Kaduna tana dauke da Masu addinai kala kala kuma sana,o'i daban daban.