Kaduna ta Kudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Kaduna ta kudu)
Kaduna ta Kudu

Wuri
Map
 10°30′N 7°24′E / 10.5°N 7.4°E / 10.5; 7.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Labarin ƙasa
Yawan fili 59 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Kaduna South local government (en) Fassara
Gangar majalisa Kaduna South legislative council (en) Fassara
ICT center kaduna ta kudu

Kaduna ta Kudu karamar hukuma ce dake jihar Kaduna, Najeriya.babbar unguwar ta itace makera. Akwai unguwanni kamar su barnawa,Tudun wada,Television, Kakuri, unguwar mu’azu, kabala west, sabon gari, badikko, unguwar sunusi da kurmin mashi.tana da tsayin kilomita 46.2.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Kaduna_Station_Randabout_01