Jump to content

Kagiso Mohale

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kagiso Mohale
Rayuwa
HaihuwaKimberley (mul) Fassara, 1 ga Janairu, 1994 (32 shekaru)
ƙasaAfirka ta kudu
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'acricketer (en) Fassara
Wasan cricket ta kasar inhgila
Tabarin kasar

Kagiso Mohale (an haife shi a ranar 1 ga Janairun 1994), ɗan wasan kurket ne na Afirka ta Kudu .[1] An haɗa shi cikin ƙungiyar lurkerkurket ta Griqualand West don gasar cin kofin T20 na Afirka ta 2015 . [2] A cikin Satumbar 2018, an ba shi suna a cikin tawagar Arewacin Cape don gasar cin kofin T20 na Afirka ta shekarar 2018 . Shi ne jagoran wicket-makirci na Arewacin Cape a gasar cin kofin Lardi na 2018–2019 CSA 3-Day, tare da korar 16 a cikin wasanni tara.[3]

A cikin watan Satumbar 2019, an ba shi suna a cikin tawagar Arewacin Cape don gasar cin kofin lardin T20 na 2019-2020 CSA . A cikin Afrilun 2021, an ba shi suna a cikin tawagar Arewacin Cape, gabanin lokacin wasan kurket na 2021-2022 a Afirka ta Kudu.[4]

  1. ↑ "Kagiso Mohale". ESPN Cricinfo. Retrieved 4 September 2015.
  2. ↑ Griqualand West Squad / Players – ESPNcricinfo. Retrieved 31 August 2015.
  3. ↑ "CSA 3-Day Provincial Cup, 2018/19 - Northern Cape: Batting and bowling averages". ESPN Cricinfo. Retrieved 30 March 2019.
  4. ↑ "Division Two squads named for next season". Cricket South Africa. Archived from the original on 28 April 2021. Retrieved 29 April 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Kagiso Mohale at ESPNcricinfo