Jump to content

Kalu Mba Nwoke

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kalu Mba Nwoke
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Kalu Mba Nwoke ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa. A yanzu haka yana wakiltar mazaɓar Ohafia ta kudu a jihar Abia a majalisar dokokin jihar Abia. [1] [2] [3]

  1. "Abia LG Poll: Lawmaker Predicts Impressive Outing for LP Despite Internal Crisis – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-27.
  2. Emeruwa, Chijindu (2020-05-25). "APGA Chairman defects to APC in Abia". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
  3. "Abia Lawmaker, Etiokwe, Pays Tribute To Retiring Clergy, Rev Nwoke – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2023-08-15. Retrieved 2024-12-27.