Kamfanonin Arewa
| Bayanai | |
|---|---|
| Ƙasa | Najeriya |
Kamfanonin Arewa sune kamfanonin da aka assasa domin tafiyar da al'amuran da suka shafi Arewacin Najeriya, musamman ma ta fuskar kere kere, buga littattafai, da kuma sarrafa ma'adanai daban-daban wanda ake maida dasu kayan amfani ga alummar yankin don amfani daban-daban.
Sunaye
[gyara sashe | gyara masomin]Nothern Privinces Newsheet ne kamfani na farko dake buga rubutun ajami a kasar hausa, wanda aka kafa a kano.[1] Daga baya kuma an kafa Nothern Nigeria Publishing Company (NNPC) waɗanda suke wallafa litttatafai a cikinn harshen hausa.[2](p13) Sannan aka kafa gidan jarida ta farko mai suna “Gaskiya Tafi Kwabo”Ma’ana “ Truth is Worth More than a Penny” wacce aka ƙirƙira a shekarar 1939, wanda a lokacin Abubakar Imam shine mai kula da harkokin rubutu a kamfanin.[2]Abubakar Imam ne mutum na farko da yafara walafa littafin labarin hausa a ƙasar hausa mai suna “Ruwan Bagaja” a shekarar 1934.[3][4]
| s/n | Suna | Shekara | Gurbi |
|---|---|---|---|
| 1 | Nothern Privinces Newsheet | Hada takardu | |
| 2 | Gaskiya tafi Kwabo | Gidan Jarida | |
| 3 | New Nigerian Newspaper | Gidan Jarida | |
| 4 | Nothern Nigeria Publishing Company (NNPC) | Buga littattafai |
Bibiliyo
[gyara sashe | gyara masomin]- Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.12
- ↑ 2.0 2.1 Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.13
- ↑ Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.20-21
- ↑ Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.26