Jump to content

Kaoutar Krikou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kaoutar Krikou
Minister of National Solidarity, Family and the Status of Women (en) Fassara

2 ga Janairu, 2020 -
Rayuwa
Haihuwa Kusantina, 2 ga Maris, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Harshen uwa Larabci
Karatu
Makaranta Constantine 1 University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a masana da ɗan siyasa

Kaoutar Krikou (an Haife ta a ranar 2 ga watan Maris 1982) ministar Haɗin kai, Iyali da Harkokin Mata ce ta Aljeriya. An naɗa ta a matsayin minista a ranar 9 ga watan Satumba 2022.[1][2][3]

Krikou tana da Master in Business Law.[4]

  1. "President Tebboune conducts ministerial reshuffle". Algeria Press Service. Retrieved 7 October 2022.
  2. "Minister of Human Resources and Social Development Meets with Algeria's Minister of National Solidarity, Family and Women's Condition". Saudi Press Agency. Retrieved 7 October 2022.
  3. "President Tebboune conducts ministerial reshuffle – Veleposlanstvo Alžirske Narodne Demokratske Republike" (in Turanci). Retrieved 2022-10-07.
  4. "Biographie Du Ministre de la Solidarité nationale, de la Famille et de la Condition de la Femme". Retrieved 14 March 2023.[permanent dead link]