Jump to content

Karim El-Khebir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Karim El-Khebir
Rayuwa
Haihuwa Nijar, 4 Mayu 1974 (50 shekaru)
ƙasa Nijar
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Valenciennes F.C. (en) Fassara-
 

Karim El-Khebir anfi sanin shi da Karim El-Khebyr (an haife shi ranar 4 ga Mayu 1974) a Nijar. ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan Nijar mai ritaya wanda yanzu ke aiki a matsayin kocin NDC Angers reserves a ƙasarsa.[1]

El-Khebir ya fara babban aikinsa tare da Valenciennes a cikin 1990s. A cikin 1999, ya rattaba hannu a ƙungiyar ASOA Valence a gasar Ligue 2 ta Faransa, inda ya buga wasanni sama da ashirin da shida kuma ya zura kwallaye sama da sifiri.[2] Bayan haka, ya buga wa kulob ɗin St Patrick's Athletic na Irish wasa da kulob ɗin Sainte-Geneviève Sports na Faransa kafin ya yi ritaya.[ana buƙatar hujja]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Karim EL KHEBIR : La montée en Ligue 1 avec Châteauroux reste un trés bon souvenir Passion Sports 49
  2. https://www.lfp.fr/joueur/el-khebir-karim/carriere LFP.fr Profile